Yadda sakamakon Zaben Gwamnan Jihar Gombe ke wakana
Bayan kammala zaben gwamna da na yan majalisar Dokokin jiha a Gombe da aka fafata tsakanin jam’iyya mai mulki na APC da manyan jam’iyyun adawa na PDP da NNPP hukumar zabe ta kasa INEC ta karbi sakamakon zaben kananan hukumomi 6 cikin 11 Yawan kuri’un kowanne dan takara a kananan hukumomi 11 na jihar Kananna […]
Bayan kammala zaben gwamna da na yan majalisar Dokokin jiha a Gombe da aka fafata tsakanin jam’iyya mai mulki na APC da manyan jam’iyyun adawa na PDP da NNPP hukumar zabe ta kasa INEC ta karbi sakamakon zaben kananan hukumomi 6 cikin 11
Yawan kuri’un kowanne dan takara a kananan hukumomi 11 na jihar
Kananna hukumomi 6 cikin 11
Shongom
APC dubu 13,609
NNPP 847
PDP 13,412
Karamar hukumar Billiri
APC. 14,752
NNPP 3,421
PDP 23,067
Karamar hukumar Nafada
APC 15,052
NNPP 411
PDP. 9,378
Karamar hukumar Balanga
APC 25,341
NNPP 1,130
PDP 20,085
Karamar hukumar Dukku
APC 35,207
NNPP 1,079
PDP 14,181
Karamar hukumar Kaltungo
APC 21,015
NNPP 1,129
PDP 21,321