Yadda sojoji suka yi kaca-kaca da Baga
Duk da daidaita garin Baga da sojoji suka yi a sakamakon kashe wani soja da suke zargin ’yan Boko Haram da aikatawa, sai a ranar Laraba ne sojojin suka bar jami’an hukumar bayar da agajin gaggawa (NEMA) da jami’an agaji na kungiyar Red Cross su shiga garin