Yadda Talakawa Za Su Biya Karin Dalar Da Akan Yi Wa Masu Shigo Da Kaya Ta Kago

Karin da Gwamnatin Najeriya ta yi wa masu karɓar dala domin shigo da kaya a jirgin Kago na ci gaba da shan fassara daga bakin masu ruwa da tsaki.   Ko ka san hanyoyin da manyan ‘yan kasuwa za su tatsi kuɗaɗensu daga jikin talakawan ƙasar nan? Shin Da Gaske Ýan Jarida A Najeriya Na […]

Yadda Talakawa Za Su Biya Karin Dalar Da Akan Yi Wa Masu Shigo Da Kaya Ta Kago

Karin da Gwamnatin Najeriya ta yi wa masu karɓar dala domin shigo da kaya a jirgin Kago na ci gaba da shan fassara daga bakin masu ruwa da tsaki.

 

Ko ka san hanyoyin da manyan ‘yan kasuwa za su tatsi kuɗaɗensu daga jikin talakawan ƙasar nan?

Shirin Najeriya A Yau ya dubi wannan batu da idon basira, ya ji ta bakin masu shigo da kaya ta wannan hanyar, ya kuma tattauna da masana.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan