Yadda tankar mai ta kone tare da direba yau a Kaduna

A yau Alhamis ne wata tankar dakon man fetur ta fadi a garin Shika karamar hukumar Giwa a Jihar Kaduna inda direban da yaron motar suka kone kurmus yayin da gidaje bakwai suka kone sanadiyyar gobarar motar.    