Yadda Tsadar Rayuwa Ta Sa Aka Koma Hawa Jaki A Arewa, Kudu Kuma Tafiyar Ƙafa

Shirin Najeriya A Yau kan yadda rayuwa ke cigaba da canzawa a Najeriya a sakamakon tsadar kayan masarufi

Yadda Tsadar Rayuwa Ta Sa Aka Koma Hawa Jaki A Arewa, Kudu Kuma Tafiyar Ƙafa

’Yan Najeriya na ci gaba da fito da dabarun rayuwa sakamakon matsanancin hauhawar farashin da ya samo asali daga cire tallafin man fetur a kasar.

Ko kun san a kwai yankunan da Arewacin Najeriya suka koma sufuri da jakuna a kudu kuma suka koma tafiyar kafa?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani dangane da yadda rayuwa ke cigaba da canzawa a kasar nan.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan