NAJERIYA A YAU: Laifin Wane Ne Rashin Daukar Masu Digiri Aiki a Najeriya?

Mene ne ainihin musabbabin rashin samun ayyukan yi ga masu ilimi mai zurfi a Najeriya?

NAJERIYA A YAU: Laifin Wane Ne Rashin Daukar Masu Digiri Aiki a Najeriya?

Domin sauke shirin latsa nan

Rashin samun aikin yi a tsakanin wadanda suka kammala karatu mai zurfi na ci gaba da janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ’yan Najeriya, har wasunsu na yin da-na-sanin bata shekarunsu a yin karatun.

Masana kuma na dora laifin rashin aikin yi a tsakanin matasa masu ilimin boko a kan rashin ingancin manhajar karatun kasar. Shin a ina gizo ke saka?

Shirin Najeriya A Yau na tafe amsar wannan tambaya.

A-Kurkura: Guba ko Magani?

Tsohon Shugaban Jami’ar Ilori, Farfesa Ambali ya rasu

ICPC ta hana El-Rufai ganin likita —Hadiminsa

Hanyoyin zuwa Katsina sun zama tarkon mutuwa