Iyayen Giji• Created October 30, 2012 08:42
Yadda uwargida za ta gyara naman sallah
Kasancewar naman sallah yana da yawa, ga kuma irin yanayin da muke ciki a kasar nan na rashin tabbatacciyar wutar lantarki, ballantana a ajiye shi a firij, ya zama dole uwargida ta yi duk iya kokarinta don ganin naman bai lalacewa ba.