Yadda ’Yan Damfara Suka Tura Mana Rasit Da ‘Alat’ Din Bogi

Tattauna da wadanda aka tura wa rasit da alat na bogi

Yadda ’Yan Damfara Suka Tura Mana Rasit Da ‘Alat’ Din Bogi

’Yan damfara kullum na kara kaimu wurin fito da sabbin dabarun cutar jamaá ta hanyoyi daban daban.

Shin ko kun san ana iya tura alat da rasit din kudi na bogi?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da wadansu da aka tura wa rasit da alat na bogi.

Ya kuma ji ta bakin wani masani kuma mai sharhi kan dabarun sadarwa ta intanet.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan