Yadda za a inganta harkar rubutu a Najeriya – Larabi

Abdullahi Jibril dankantoma wanda aka fi sani da Larabi, fitaccen marubuci ne da ya dade a harkar rubutu. Ya rubuta littattafai fiye da 10, a cikin hirarsa da Aminiya ya bayyana abin da ya ja hankalinsa ya shiga harkar rubutu, matsalolin da suka hana shi fitar da littafi da kuma hanyar da za a bi […]

Yadda za a inganta harkar rubutu a Najeriya – Larabi
Yadda za a inganta harkar rubutu a Najeriya – Larabi

Abdullahi Jibril dankantoma wanda aka fi sani da Larabi, fitaccen marubuci ne da ya dade a harkar rubutu. Ya rubuta littattafai fiye da 10, a cikin hirarsa da Aminiya ya bayyana abin da ya ja hankalinsa ya shiga harkar rubutu, matsalolin da suka hana shi fitar da littafi da kuma hanyar da za a bi wajen inganta rubutu a Najeriya. Ga yadda tattaunawar ta kasance: