Yadda za a samu riba daga Lamunin sayen hannayen jari (3)
A wannan makon zan yi bayani a kan sauran azuzuwa biyu na ’yan kasuwa masu sayen hannayen jari a kan lamunin da bankuna ke ba ’yan kasuwa domin sayen hannayen jari.