Yadda Za Ku Gane Kayan Abinci Marasa Inganci Nan Take

Shirin Najeriya a Yau na dauke da bayanin yadda za ku gane kayyakin da ba su da inganci a tashin farko.

Yadda Za Ku Gane Kayan Abinci Marasa Inganci Nan Take

Ana yawan cin karo da kayan abinci ko na sha marasa inganci, wadanda a ido za a ga kamar sun cika sharuddan sahihanci.

Hukumomi sun sha kama  kwalaben kayan sha da ci na jabu da suke dauke da alamar inganaci.

Akwai masu kirkirar kayan jabu su kuma shigar da su kasuwanni.

Shirin Najeriya a Yau na dauke da bayanin yadda za ku gane kayyakin da ba su da inganci a tashin farko.

Domin sauke shirin, latsa nan