Yadda Za Ku Gane Kuna Da Ƙarancin Suga A Jikinku

Mutane kan ziyarci asibiti domin gwaji inda a wasu lokutan ake bayyana musu cewa suna da karancin suga a jikinsu. Akwai alamomin da masana ke cewa su ke nuna mutum na da karancin suga a jiki, amma kuma akwai abubuwan da ke haddasa hakan. Abin Da Ya Sa Masu Zaman Waƙafi Ke Shafe Shekaru Ba […]

Yadda Za Ku Gane Kuna Da Ƙarancin Suga A Jikinku

Mutane kan ziyarci asibiti domin gwaji inda a wasu lokutan ake bayyana musu cewa suna da karancin suga a jikinsu.

Akwai alamomin da masana ke cewa su ke nuna mutum na da karancin suga a jiki, amma kuma akwai abubuwan da ke haddasa hakan.

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba yadda za ku gane kuna fama da karancin suga a jikinku da kuma matakan kariya.

Domin sauraren shirin, latsa nan

Dangote ya karya farashin man fetur

An miƙa wa Majalisar Kano ƙorafin ƙara wa’adin manyan ma’aikatan gwamnati

Matasa 150 Sun Halarci Gasar Kirkire-Kirkiren Fasaha a Kano

APC ta kori tsohon Gwamnan Osun, Aregbesola daga jam’iyyar