Yadda Za Ku Yi Girke-Girken Azumi Da Kuɗi Kaɗan

Yanayin tsadar rayuwa da ake ciki ya sa dole a yi tattalin kudin da ake kashewa

Yadda Za Ku Yi Girke-Girken Azumi Da Kuɗi Kaɗan

Yanayin tsadar rayuwa da ake ciki ya sa dole a yi tattalin kudin da ake kashewa.

An saba da Ramadana ana yawan yin girke-girke da kayan buda baki iri-iri, amma kuma wannan azumin ya zo cikin yanayi na tsadar kayan masarufi.

Shirin Najeriya a Yau ya duba hanyoyin da za ku yi girke-girke da yawa yadda aka saba cikin sauki ba tare da kashe makudan kudade ba.

Domin sauke shirin, latsa nan

Rikicin rusau ya yi ajalin mutum 4 a Kano

Alawar yara mai sanya maye ta shiga gari —NDLEA

NHIS: Kotu ta tsare Farfesa Usman Yusuf a Gidan Yarin Kuje

Zazzabin Lassa ya kashe mutum biyu a Filato