Yadda za mu magance matsalar garkuwa da mutane – Shugaban ‘yan sanda
Babban Sufetan ‘yan sandan Najeriya IDRIS Kpotun Ibrahim ya ziyarci qasar Amurka kuma wakilin Aminiya a Washindton DC ya tattauna da shi aka batutuwa daban-daban. Ga yadda hirar ta kasance: