Yadda zabe ke gudana a Kogi da Bayelsa

A  yanzu haka an fara zaben ‘yan takarar Gwamnonin Kogi da Bayelsa . Ana saran kimanin masu zabe  miliyan  2.4 zasu yi zaben a jihohin Bayelsa da Kogi, don fitar da Gwamnnoni biyu kadai a jihohin. Akwai ‘yan takara 70 da suke neman Gwamnan jihohin biyu. Ku kasance tare da mu don samun cikakken rahoton.

Yadda zabe ke gudana a Kogi da Bayelsa

A  yanzu haka an fara zaben ‘yan takarar Gwamnonin Kogi da Bayelsa . Ana saran kimanin masu zabe  miliyan  2.4 zasu yi zaben a jihohin Bayelsa da Kogi, don fitar da Gwamnnoni biyu kadai a jihohin.

Akwai ‘yan takara 70 da suke neman Gwamnan jihohin biyu.

Ku kasance tare da mu don samun cikakken rahoton.