Yahudawa da Musulmi sun yi zanga-zangar hadin gwiwa ta adawa da dokar hana kaciya
daruruwan Yahudawa da Musulmin Jamus sun yi zanga-zangar hadin gwiwa a birnin Berlin, inda suka bukaci a ba su “’yancin addininsu,” musamman suka bukaci a girmama koyarwar addininsu,