Yajin aiki: Gwamnatin ta baiwa kungiyar ASUU Naira biliyan 15.4

Gwamnatin tarayyar Najeriya da Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU sun yi tattaunawar  kulla yarjejeniya ranar Litinin akan yajin aikin gama  gari da kungiyar take yi. Ministan qwadago na Najeriya Sanata Chris Ngige ne ya jagoranci tattaunawar da aka yi a Abuja. Ngigie ya ce, sun kai karshen yarjejeniyarsu tsakaninsu da kungiyar ASUU, Gwamnatin tarayya […]

Yajin aiki: Gwamnatin ta baiwa kungiyar ASUU Naira biliyan 15.4

Shugaban kungiyar ASUU Farfesa Biodun Ogunyemi

Gwamnatin tarayyar Najeriya da Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU sun yi tattaunawar  kulla yarjejeniya ranar Litinin akan yajin aikin gama  gari da kungiyar take yi.

Ministan qwadago na Najeriya Sanata Chris Ngige ne ya jagoranci tattaunawar da aka yi a Abuja.

Ngigie ya ce, sun kai karshen yarjejeniyarsu tsakaninsu da kungiyar ASUU, Gwamnatin tarayya baiwa kungiyar ASUU Naira biliyan 15.4 don kungiyar ta samu damar biyan albashi ma’aikata, wanda ya na daya daga cikin bukatun kungiyar.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta