Yajin aikin da Kungiyar NLC ta kira ya hadu da cikas
Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya sun ki amsa kiran shiga yajin Aikin da kungiyar Kwadago ta kasa (NLC) ta kira don nuna adawa da janye tallafin man fetur da kuma karin kudin man da Gwamnatin Tarayya ta yi.