Yajin ma’aikatan kananan hukumomi: An tashi baran-baran tsakanin Gwamna Jang da Shugaban NLC na kasa

An tashi baram-baram a taron da Gwamnan Jihar Filato Jonah Jang ya yi da Shugaban kungiyar kwadagon ta kasa (NLC), Abdulwahid Omar a gidan gwamnati