‘Yakowa ya hango mutuwarsa’
Marigayi Gwamnan Jihar Kaduna Mista Patrick Ibrahim Yakowa ya hango mutuwarsa saboda irin kalamai da dabi’un da ya rika nunawa ’yan kwanaki kafin hadarin da ya yi ajalinssa,