Yakubu Dogara ya lashe zabensa

Shugaban Majalisar  Wakilai Yakubu Dogara ya lashe zabensa na Majalisar  Wakilai mai wakiltar mazabar Dass/Bogoro/Tafawa Balewa. Dogara ya samu kuri’a 73,609, inda Dalhatu Abubakar Kantana na  APC ya samu kuri’a 50.708.

Yakubu Dogara ya lashe zabensa

Shugaban Majalisar  Wakilai Yakubu Dogara ya lashe zabensa na Majalisar  Wakilai mai wakiltar mazabar Dass/Bogoro/Tafawa Balewa.

Dogara ya samu kuri’a 73,609, inda Dalhatu Abubakar Kantana na  APC ya samu kuri’a 50.708.