Yakubu Dogara ya ziyarci hedkwatar PDP

Kakakin majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara ya ziyarci hedkwatar jam’iyyar PDP da ke Abuja. A makon da ya gabata ne kakakin majalisar ya sayi fom din zaben dawo kujerarsa bayan komawarsa jam’iyyar PDP tare da wasu ‘yan mazabarsa. Dogara a yau Alhamis bayyana wa magoya bayansa aniyarsa na ficewa daga jam’iyyar APC zuwa PDP. Kakakin […]

Yakubu Dogara ya ziyarci hedkwatar PDP
Yakubu Dogara ya ziyarci hedkwatar PDP

Kakakin majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogara ya ziyarci hedkwatar jam’iyyar PDP da ke Abuja.

A makon da ya gabata ne kakakin majalisar ya sayi fom din zaben dawo kujerarsa bayan komawarsa jam’iyyar PDP tare da wasu ‘yan mazabarsa.

Dogara a yau Alhamis bayyana wa magoya bayansa aniyarsa na ficewa daga jam’iyyar APC zuwa PDP.

Kakakin majalisar ya sanar wa dimbin magoya bayansa cewa ya dawo jam’iyyarsa ta asali.