Yamutsin Majalisar Nasarawa

Yamutsin da aka yi a Litinin xin da ta wuce a Mjalisar Dokokin Jihar Nasarawa kan naxin kantomomin riqon qananan hukumomi 11 da Gwamna Umaru Tanko Al-Makura ya yi, lamarin ya qazanta, abin qi ne da zubar da mutunci ga ’yan majalisar da ya kamata su mutunta kan su.