’Yan banga sun kashe masu garkuwa da mutane a Taraba
’Yan banga sun kashe masu garkuwa da mutane su uku a kauyen Lallami da ke karamar Hukumar Bali a Jihar Taraba, a lokacin wata musayar wuta da suka yi da ’yan bangan a ranar Lahadi da dare.