Kananan Labarai• Created April 18, 2013 14:36
’Yan bindiga sun harbe ’yan sanda biyu a Kaduna Kuma sun kashe kanen shugaban kamfanin NNPC na kasa
A ranar Talatar da ta gabata da dare ne wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba suka bindige wasu ’yan sanda biyu a kan titin Musawa da ke Tudun Wada, Kaduna.