’Yan bindiga sun kai hari gidan Maina, sun sace mai gadinsa

  ’Yan bindiga tara ranar Lahadi sun shiga gidan tsohon shugaban kwamitin shugaban kasa kan fansho, Abdulrasheed Maina. Da suka ga ba za su samu Maina ko mahaifiyarsa, sai suka yi won gaba da maigadin gidan na Maina mai suna Ibrahim. Ita dai mahaifiyar Maina, wadda da take zama a gidan, ta koma wani gidan […]

’Yan bindiga sun kai hari gidan Maina, sun sace mai gadinsa

 
’Yan bindiga tara ranar Lahadi sun shiga gidan tsohon shugaban kwamitin shugaban kasa kan fansho, Abdulrasheed Maina.
Da suka ga ba za su samu Maina ko mahaifiyarsa, sai suka yi won gaba da maigadin gidan na Maina mai suna Ibrahim.
Ita dai mahaifiyar Maina, wadda da take zama a gidan, ta koma wani gidan ne daban bayan an kai irin wannan harin a baya.