‘Yan bindiga sun kashe dan kasuwa da yin garkuwa da yarinya

Wasu ‘yan bindiga a Talata sun kai hari garin Gachi da ke karamar hukumar Kankiya a jihar Katsina sun kashe wani babban dan kasuwa Nasiru Maimasara da kuma yin garkuwa da ‘yarsa Aisha. Majiyarmu ta ce, maharan dai sun shiga gidan dan kasuwan tsakar dare akan babura inda su na bude kofar gidan suka fara […]

‘Yan bindiga sun kashe dan kasuwa da yin garkuwa da yarinya

Wasu ‘yan bindiga a Talata sun kai hari garin Gachi da ke karamar hukumar Kankiya a jihar Katsina sun kashe wani babban dan kasuwa Nasiru Maimasara da kuma yin garkuwa da ‘yarsa Aisha.

Majiyarmu ta ce, maharan dai sun shiga gidan dan kasuwan tsakar dare akan babura inda su na bude kofar gidan suka fara harbinsa.