‘Yan bindiga sun kashe fasinjoji 4 da yin garkuwa da 7 a Taraba

Wasu ‘yan bindiga da suka kai su 15 sun kashe fasinjoji hudu tare da yin garkuwa da wasu mutum bakwai a babbar hanyar shiga cikin garin Taraba. Harin ya faru ne a tsakanin garuruwan Mahanga da Chediya da ke hanyar Karamar Hukumar Wukari zuwa Jalingo daren jiya Lahadi. Bayan yin garkuwan da fasinjojin masu garkuwa […]

‘Yan bindiga sun kashe fasinjoji 4 da yin garkuwa da 7 a Taraba

Wasu ‘yan bindiga da suka kai su 15 sun kashe fasinjoji hudu tare da yin garkuwa da wasu mutum bakwai a babbar hanyar shiga cikin garin Taraba.

Harin ya faru ne a tsakanin garuruwan Mahanga da Chediya da ke hanyar Karamar Hukumar Wukari zuwa Jalingo daren jiya Lahadi.

Bayan yin garkuwan da fasinjojin masu garkuwa da mutanen sun tuntubi iyalan wadanda suka kama.