’Yan bindiga sun kashe mutum 16 a kauyen Ribas

Wasu gungun ’yan kungiyar asiri dauke da manyan bindigogi sun aukawa al’ummar garin Omoku da ke karamar hukumar Ogba/Egbema/ Ndoni da ke jihar Ribas inda suka kashe mutum 16.