‘Yan bindiga sun kashe mutum 6 da raunata wasu a Giwa

Wasu ‘yan bindiga wadanda ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe mutum 6 tare da harbin wasu mutuum 9 da bindiga a kauyan Sara da ke Kidandan a karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna. An yi jana’izar wadanda suka rasu, wadanda suka sami raunuka kuma an kai su asibiti don yi masu […]

‘Yan bindiga sun kashe mutum 6 da raunata wasu a Giwa

Wasu ‘yan bindiga wadanda ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kashe mutum 6 tare da harbin wasu mutuum 9 da bindiga a kauyan Sara da ke Kidandan a karamar hukumar Giwa da ke jihar Kaduna.

An yi jana’izar wadanda suka rasu, wadanda suka sami raunuka kuma an kai su asibiti don yi masu jinya.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta