’Yan bindiga sun kashe mutum uku a Zariya
Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun bindige mutum uku a hare-hare biyu da suka kai a kananan hukumomin Zariya da Sabon Gari a makon jiya.