’Yan bindiga sun kashe wani basarake a Jihar Legas

Wasu ’yan bindiga sun harbe wani basaraken gargajiya, wanda ake yi wa lakabi da mai farar hula, Cif Kayode Adesina, dan shekara 73, a fadarsa da ke kan titin Iga Idugaran da ke yankin Isale Eko