‘Yan bindiga sun mayar da garin Bama kufai
Yan bindiga sun kai wa cibiyoyin jami’an tsaro da ke Bama a jihar Borno farmaki inda suka kashe ‘yan sanda 22 da jami’an gidan yari 14 da sojoji guda 2, al’amarin day a tarwatsa garin ya koma kamar kufayi.