‘Yan bindiga sun yi garkuwa da dan shekara 11 a Abaji

Wasu ‘yan bindiga da ake zarginsu masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wani yaro dan shekara 11 mai suna Gbenga Segun, a Unguwar Abatuwa da ke karamar hukumar Abaji babban birnin tarayya Abuja. Wani mazaunin unguwar da ya nemi wakilinmu da ya sakaya sunansa ya ce, `yan bindigar sun yi garkuwa da […]

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da dan shekara 11 a Abaji

Wasu ‘yan bindiga da ake zarginsu masu garkuwa da mutane ne sun yi garkuwa da wani yaro dan shekara 11 mai suna Gbenga Segun, a Unguwar Abatuwa da ke karamar hukumar Abaji babban birnin tarayya Abuja.

Wani mazaunin unguwar da ya nemi wakilinmu da ya sakaya sunansa ya ce, `yan bindigar sun yi garkuwa da yaron ne da misalin karfe 1:45 na daren ranar Asabar.

Ya ce, a lokacin da ‘yan bindigar suka shiga gidan su yaron sun yi harbi a sama sannan msuka balle kofar gidan suka yi awon gaba da yaron.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta