‘Yan bindiga sun yi garkuwa da lauyoyi 2 a Ribas

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da lauyoyi biyu a hanyar Iloabuchi zuwa unguwar Mile 1 Diobu, da ke Fatakwal jihar Ribas. Wanda aka yi garkuwan da su, su ne: Barista John Joseph shugaban jam’iyyar APC na mazabar Ward 8 a karamar hukumar Emohua da Barista Stephenson. An dai yi garkuwa da su ne a […]

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da lauyoyi 2 a Ribas

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da lauyoyi biyu a hanyar Iloabuchi zuwa unguwar Mile 1 Diobu, da ke Fatakwal jihar Ribas.

Wanda aka yi garkuwan da su, su ne: Barista John Joseph shugaban jam’iyyar APC na mazabar Ward 8 a karamar hukumar Emohua da Barista Stephenson.

An dai yi garkuwa da su ne a jiya Lahadi, bayan su na hanyarsu ta dawo daga taron siyasa da jam’iyyar su APC ta shirya a harabar rukunin gidajen gwamnati da ke babban birnin jihar.

 

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta