‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 10 a Ribas

Akalla mutum 10 ne wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Ribas. Majiyar mu ta gano an yi garkuwan da mutanen a garin Akuku da ke qaramar hukumar Toru ta jihar. Rahotan ya ce an dai yi garkuwa da mutanen ne lokacin da suke fita daga unguwar Idama. Har yanzu dai ba’a […]

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 10 a Ribas

Akalla mutum 10 ne wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Ribas.

Majiyar mu ta gano an yi garkuwan da mutanen a garin Akuku da ke qaramar hukumar Toru ta jihar.

Rahotan ya ce an dai yi garkuwa da mutanen ne lokacin da suke fita daga unguwar Idama.

Har yanzu dai ba’a samu karin bayani daga shugaban karamar hukumar Akuku Toru Rowland Sekibo ba.