’Yan Boko Haram na gudowa cikin jama’a – Sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta ce mayakan Boko Haram suna ta gudowa suna shiga cikin jama’a a bangarorin kasar nan, sakamakon hare-haren sama da na kasa da sojoji ke kai musu da kuma rusa sansanoninsu da suke yi a dajin Sambisa.