‘Yan Boko Haram sun baiwa kauyuka biyu na Borno wa’adi

Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan Boko Haram sun baiwa jama’ar garin Jakana da Mainok da ke jihar Borno wa’adin barin garin ko kuma su kashe su. A wata majiya daga garin Jakana na cewa ‘yan kungiyar sun baiwa jama’ar garin wa’adin yau Laraba su fice daga garin ko kuma su fuskanci hari. Wani mazaunin garin […]

‘Yan Boko Haram sun baiwa kauyuka biyu na Borno wa’adi

Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan Boko Haram sun baiwa jama’ar garin Jakana da Mainok da ke jihar Borno wa’adin barin garin ko kuma su kashe su.

A wata majiya daga garin Jakana na cewa ‘yan kungiyar sun baiwa jama’ar garin wa’adin yau Laraba su fice daga garin ko kuma su fuskanci hari.

Wani mazaunin garin ya bayyana wa manema labarai cewa, bayan kai harin Aunu ‘yan Boko Haram sun aiko mana da wasiqar barin garin yau.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta