’Yan Boko Haram sun kashe babban mai hada musu bama-bamai
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa mayakan kungiyar ’yan ta’adda ta Boko Haram, sun kashe babban mai hada bama-bamai na kungiyar, yayin da wanda ya gaje shi ya makance jim kadan da kama aiki.