’Yan canji sun bukaci karin haske game da kudin Yuan na China

A kwanakin baya ne Gwamnatin Tarayya ta cimma wata yarjejeniya da kasar China kan yadda ’yan kasuwan kasar nan za su rika musayar Naira zuwa kudin China wato Yuan, ba tare da fara canji Nairar zuwa Dalar Amurka ba, kamar yadda aka saba gani a baya. Jamilu Abdullahi dan canjin kudi ne a Abuja, kuma […]

’Yan canji sun bukaci karin haske game da kudin Yuan na China
’Yan canji sun bukaci karin haske game da kudin Yuan na China

A kwanakin baya ne Gwamnatin Tarayya ta cimma wata yarjejeniya da kasar China kan yadda ’yan kasuwan kasar nan za su rika musayar Naira zuwa kudin China wato Yuan, ba tare da fara canji Nairar zuwa Dalar Amurka ba, kamar yadda aka saba gani a baya. Jamilu Abdullahi dan canjin kudi ne a Abuja, kuma Aminiya ta gana da shi dangane da hakan da kuma sauran al’umma. Ga yadda hirar ta kasance: