Kananan Labarai• Created February 1, 2013 08:41
’Yan fashi ke mulki a Birnin Gwari – Sarkin Birnin Gwari
Mai martaba Sarkin Birnin Gwari, Alhaji Zubairu Jibril Maigwari ya bayyana wa Gwamnan Jihar Kaduna Alhaji Mukhtar Ramalan Yero cewa abin bakin ciki a yanzu ’yan fashi ke mulki a wasu kauyuka da ke yankin Birnin Gwari.