’Yan fashi sun halaka masu gadi biyu a Kaduna

Ranar Asabar wasu da ake zaton ’yan fashi ne suka harbe masu gadi biyu da rana, a lokacin da suka kai hari wani gidan kifi da ke kan titin  Zariya kusa da titin Lagos a tsakiyar garin Kaduna.