’Yan fashi sun yi aika-aika a Sakatariyar Gwamnatin Tarayya

’Yan fashi sun yi kutse da karfin tsiya a Sakatariyar Gwamnatin Tarayya inda suka yi awon gaba da tarin kadarori. A safiyar Laraba ce ’yan fashin suka fasa Sakatariyar Gwamantin Tarayya da ke garin Kalaba, Jihar Kuros Riba suka yi aika-aikar. Karin larabrin na tafe..

’Yan fashi sun yi aika-aika a Sakatariyar Gwamnatin Tarayya

Ginin Sakatariyar Gwamnatin Tarayya da ke Abuja

’Yan fashi sun yi kutse da karfin tsiya a Sakatariyar Gwamnatin Tarayya inda suka yi awon gaba da tarin kadarori.

A safiyar Laraba ce ’yan fashin suka fasa Sakatariyar Gwamantin Tarayya da ke garin Kalaba, Jihar Kuros Riba suka yi aika-aikar.

Karin larabrin na tafe..