’Yan fashin yankin Birnin Gwari sun fi ’yan sanda makamai –Kwamishinan ‘Yan sanda

Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kaduna Mista Olufemi Adenaike ya ce makaman ’yan fashin da ke dajin yankin Birnin Gwari sun fi wadanda ’yan sanda ke da su,