’Yan fim sun kai samame yankin Abuja kan masu satar fasahar fina-finansu

Wata tawagar ’yan fim din Hausa ta kai samame a kan masu harkar yada fina-finan Hausa ta kwamfuta zuwa wayar hannu, kan zargin zagon kasa ga sana’arsu.