‘Yan kasuwa sun yi asarar sama da Naira miliyan 800 a Kebbi

Mambobin Kungiyar ‘yan kasuwa masu sana’ar tireda 100 a jihar Kebbi sun ce sun yi asarar dukiyoyinsu da ya kai Naira miliyan 800 sanadiyyar gobarar babbar mota kirar tirela da zata kai kaya kasuwar Birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi. Wani ganau ya ce, motar ta kama da wuta ne a hanyarta na zuwa Birnin […]

‘Yan kasuwa sun yi asarar sama da Naira miliyan 800 a Kebbi

Mambobin Kungiyar ‘yan kasuwa masu sana’ar tireda 100 a jihar Kebbi sun ce sun yi asarar dukiyoyinsu da ya kai Naira miliyan 800 sanadiyyar gobarar babbar mota kirar tirela da zata kai kaya kasuwar Birnin Kebbi babban birnin jihar Kebbi.

Wani ganau ya ce, motar ta kama da wuta ne a hanyarta na zuwa Birnin Kebbi daga tasharsu ta garin karamar hukumar Jega lokacin da ta dauko kaya wayar wutar lantarki ta makale saman kayan da ta dauko.