’Yan kasuwan Sabon Gari sun fara gina shagunansu
’Yan kasurwan da ke Kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi da aka fi sani da Kasuwar Sabon Gari a Kano waxanda shagunansu suka qone a gobarar da ta faru a kasuwar kwanakin baya, sun fara gina shagunansu.