’Yan kungiyar asiri sun kai wa jagoransu hari kan rikicin shugabanci
Wadansu ’yan kungiyar asiri a garin Zuba da ke yankin Birnin Tarayya, Abuja sun kai wa jagoransu hari inda suka sassare shi bisa zarginsa da hawa shugabancin kungiyar ba tare da amincewar wadansu daga cikinsu ba.