’Yan kwallon yanzu sun fi sha’awar yin kitso da huda kunne -Abdullahi Heyman

Abdullahi Heyman mazaunin Jihar Kaduna ya yi suna a fagen harkar kwallon kafa a ’yan shekarun baya.