’Yan kwamiti sun kai Is’hak Hadeja kotu
’Yan kwamitin Gudanwar Gidan Talabijin din Jihar Jigawa (JTb) sun yi karar shugaban gidan talabijin din jihar Alhaji Is’hak Hadeja a gaban Babbar Kotun Jihar suna neman diyyar Naira miliyan180 kan zarginsa da bata musu.